<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>443</hymn_number>
<title>Kilga Kwana Mu Ke Yi LW443</title>
<lyrics>[V1]
 1) Kilga kwana mu ke yi,
 Kullum kwanan duniya
 Bakwai bakwai bi da bi
 Lahadi in ce babba.
 Ga mu nan, mun taru yau.
 Sai mu tuna ta da kyau
 Ga mu nan, mun taru yau
 Sai mu tuna ta da kyau.

[V2]
 2) Murnar masu bi su san
 Wanda aka kashe shi
 Unangiji yana nan
 Nasara ran na ya yi,
 [Ba ya cikin matattu
 Rayayye ne shi yanzu.]2x

[V3]
 3) Yau albarka mu ke so
 Wadda Allah ya kan sa
 Irin ta Mai Taimako
 Ҡamna ce a zuciya.
 [Ko'ina a duniya
 Ikonsa ya bayyana.]2x</lyrics>
</song>